iqna

IQNA

addinin kirista
Karbala (IQNA) Philip Karmeli, wani malamin gabashi, dan zuhudu kuma malamin addinin kirista , ya ziyarci Karbala a tsakiyar karni na 17 miladiyya kuma a cikin littafinsa na tafiye-tafiye, ya ba da labarin irin kwazon da al'ummar wannan birni suke da shi na bin tsarin shari'a da al'adun .
Lambar Labari: 3489549    Ranar Watsawa : 2023/07/28

Fitattun Mutane A cikin Kur’ani (43)
Tehran (IQNA) An dauki Annabi Isa Almasihu (AS) a matsayin mutum na musamman a cikin Alkur’ani mai girma; Wanda aka haife shi tsarkakakke kuma yana tare da Allah don ya bayyana a cikin apocalypse don ceton mutane.
Lambar Labari: 3489462    Ranar Watsawa : 2023/07/12

Tehran (IQNA) An fitar da faifan bidiyo na wata bishiyar Kirsimeti da ake kunnawa a Bishkek, babban birnin kasar Kyrgyzstan, a jajibirin haihuwar Annabi Isa (AS)
Lambar Labari: 3486706    Ranar Watsawa : 2021/12/20

Tehran (IQNA) muslunci ya isa kasar Afirka ta kudu ne tuna cikin karni na goma sha bakawai lokacin da sheikh Yusuf ya isa kasar
Lambar Labari: 3485867    Ranar Watsawa : 2021/05/02

Tehran (IQNA) Jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika ya bayar da kyauta ta musamman ga kwamandan dakarun sa kai na al’ummar Iraki.
Lambar Labari: 3485719    Ranar Watsawa : 2021/03/06

Tehran (IQNA) mabiya addinin kirista a bana suna gudanar da shirye-shiryen bukukuwan kirsimati a cikin yanayin corona.
Lambar Labari: 3485480    Ranar Watsawa : 2020/12/22

Bangaren kasa da kasa, bababr cibiyar musulunci ta kasar Masar ta yi Allawadai da kakakusar murya dangane da harin da aka kai yau a kan majami’ar mabiya addinin kirista .
Lambar Labari: 3481390    Ranar Watsawa : 2017/04/09

Bangaren kasa da kasa, Iran za ta yi aiki tare da kwalejin addinai ta mabiya addinin kirista na darikar Orthodox a kasar Ethiopia.
Lambar Labari: 3480981    Ranar Watsawa : 2016/11/28

Bangaren kasa da kasa, an nada Sheikh Tahir Muhammad a matsayinsabon wakilin cibiyar kusanto da mazhabobin musulunci ta duniya.
Lambar Labari: 3480912    Ranar Watsawa : 2016/11/06